Kungiyar Kwallon Kafa Ta Manchester United Ta Cire Dan Wasanta Anthony Matial A Tawagar Da Za Ta Fafata Wasan Karshe Na Kofin FA
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta cire dan wasanta Anthony Matial a cikin tawagar da za ta fafata wasan karshe na kufin FA . Kamar yadda kungiyar ta fitar…