Ronaldinho ya kammala wa’adinsa na zaman Kurkuku
Daga Bashir Muhammad Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Batcelona kuma dan Asalin kasar Brazil Ronadldinho ya kammala zaman kurkuku da yayi na tsawon wata shida. Tun farko dai kotu a kasar Uruguai ce ta kama Ronaldinho da laifin…
Buhari ya nada Amokachi Matsayin mai bashi shawara
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada tsohon dan kwallon kafar Najeriya Daniel Amokachi a matsayin mai taimaka masa kan harkokin wasanni. Ministan wasannin Sunday Dare shine ya sanar da hakan ta cikin wata takarda da Sakataren Gwamnati Boss Mustapha ya…
BARCELONA – Suarez zai koma tsohuwar kungiyarsa ta Ajax
Akwai yiwuwar dan wasan gaba na Barcelona Luis Suarez, ya koma tsohuwar kungiyarsa ta Ajax dake kasar Holland, bayan makomarsa a Barcelonan ta shiga hali na rashin tabbas, a dalilin lallasa su da kwallaye 8-2 da Bayern Munich ta yi…
Liverpool ta lashe Gasar Frimiya a karon farko tun Shekaru 30
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake Ingila tayi nasarar lashe gasar firimiyar bana, abinda ya kawo karshen shekaru 30 da tayi tana jiran lashe kofin. Nasarar ta biyo bayan doke Manchester City da Chelsea tayi daren jiya Alhamis da ci…
An Dawo buga wasanni a Kasar Jamus ba tare da Yan Kallo Ba
Tare da Bashir Muhammad Bayan hutun dole da aka tafi tun a watan maris daya gabata,yanzu haka andawo buga gasa Bundrs Liga ta kasar jamus. kungiyoyi dama suka buga wasan mako na ashirin da shida a gasar bayan da aka…
FIFA ta ware dala Miliyan 150 don tallafawa Mambobinta don Rage Radadin Annobar Corona Virus
Hukumar da kwallon kafa ta duniya FIFA, ta ce ta ware dala miliyan 150, don tallafawa hukumomin kasashe da yankuna 211 da suke karkashin hukumar. dan rage radadin durkushewar tattalin arzikin da annobar coronavirus ta janyo musu. Cikin sanarwar da…
Ahmad Musa ya musanta labaran dake cewa yana dauke da Cutar Covid 19
Dan wasan gaba kuma jagoran Yan wasan Kasar Najeriya Super Eagle Ahmad Musa ya musanta rade radin da ake yadawa a kafafen sada zumunta cewa yana dauke da Cutar Corona Virus. Ahmad musa dake taka leda a Kungiyar kwallon kafa…
An Killace Yan wasan RealMadrid don gudun Kamuwa da Cutar Corona Virus
Daga Bashir Muhammad Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta bawa yan wasanta Umarni kowa ya killace kansa sabo da fargabar kamuwa da cutar corona Virus. Kungiyar ta dauki wannan matakin ne bayan samun dan wasan kungiyar mai buga kwallon…
Cutar Corona Virus ta kama Dan wasan kungiyar Kwallon kafa ta Juventus
Daga Jamilu Lawan yakasai Kungiyar kwallon kafa ta Juventus da ke kasar Italiya ta tabbatar da cewar dan wasanta, Daniele Rugani, ya kamu da cutar Coronavirus. A daren jiya Laraba ne kungiyar ta wallafa a shafinta na twitter cewa, Rugani,…
Dan Wasan kasar Senegal ya lashe gasar gwarzon dan Kwallon Afrika
Dan wasan kungiyar Liverpool kuma dan kasar Senegal, Sadio Mane, ya zama gwarzon dan kwallon nahiyar Afrika na shekarar 2019 a taron bikin da aka shirya ranar Talata, 7 ga watan Junairu, a kasar Masar. Dan shekara 27 yayi takara…