Za A Fara Biyawa Asibitocin Najeriya Tallafin Lantarki
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta mince da biyan tallafin wutar lantarki kaso 50 a asibitocin gwamnatin ƙasar. Karamin ministan lafiya Tunji Alausa ne ya shaida haka yau Alhamis a Kaduna. Ministan…