Najeriya Na zata samar da Maganin Gargajiya na Korona
A yayin da kasashen Turai ke cigaba da yin gwaje-gwaje ingancin maganin Korona da suka hada, Najeriya ma ba a barta a baya ba wajen hadawa da yin nata gwajin magungunan. Sai dai Hukumar kula da Ingancin Abinci Da Magunguna…
An samu Rahoton Bullar Cutar Lassa a jihar Binuwai, Mutane Biyar sun rasa ransu.
Rahotanni daga cibiyar dake lura da cuttutuka ta kasa (NCDC) sun tabbatar bullar cutar Lassa a jihar Binuwai Wanda yayi sanadiyar mutuwar Mutane biyar (5). Babbar ja mi’ar hukumar Dake lura da sashin sadarwa Hajiya Hannatu Bello itace ta shaida…
Baccin rana na rage hawan jini – Bincike – Mujallar Matashiya
Binciken masana ya tabbatar da cewa rintsawa da rana na rage hawan jini a jikin bil adama. Binciken wanda babban likita a asibitin Asklepienion da ke Gress ya tabbatar ya ce baccin ya fi amfani ga mutanen da suka kai…
Da wuya a shawo kan matsalar kiwon lafiya a Najeriya— ministan Lafiya
Ministan lafiya, Farfesa Isaac Adewole, ya bayyana rashin jin daɗinsa kan yadda likitoci ƴan Najeriya ke ficewa daga ƙasar suna komawa wasu ƙasashen don neman kuɗi. Wannan dalili ka iya jawo matsala wajen daƙile matsalar kiwon lafiya a najeriya kasancewar…
Maza ƴan shekaru 50 sun fi fuskantar cutar kansar Mazakuta
Kamar yadda Wani Kwararren likita kuma masani a bangaren magunguna da zamantakewar Iyali mai suna Dakta Ugwele dake Asibitin Tarayya a jihar Abia. Inda Yace Maza masu Shekaru Hamsin (50) zuwa sama su sukafi fuskantar kamuwa da cutar kansar mafitsara….
Sama da mutane miliyan 15 ƴan Najeriya Duk ƴan kwaya ne– Buba Marwa
Buba Marwa shine Shugaban kwamitin da shugaban ƙasa muhammad Buhari ya kafa da zai yi, yaƙi da shan miyagun kwayoyi, a Da yake jawabi kan wani ƙi yasi da aka fitar Alhaji Buba Marwa, ya bayyana cewa, ƙiyasin da aka…
Najeriya na Dab da yaƙar Cutar HIV– BUHARI
Cutar HIV ta ragu da kashi 2 da ɗigo 8, inda yake kashi 1.4 a ƙarshen shekarar 2018 wanda yayi dai dai da kimanin mutane miliyan 1 da dubu dari 9. A cewar Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari wanda ya gabatar…
Cutar Lasa na cigaba da hallaka al’ummar Najeriya
A wata ƙididdiga da Hukumar da ke kula da cututtuka masu saurin yaɗuwa a Najeriya NCDC ta bayyana cewa tun daga lokacin da aka samu ɓullar cutar Lasa da beraye ke yaɗawa a tsakanin alumma wanda yanzu haka cutar ta…
ANA SON A MOTSA JIKI AKALLA NA MINTI 70 – Bincike
Ma’aikatar kiwon Lafiya ta duniya (WHO) ta kira ga mutanen kasar nan da su rika motsa jiki a koda da yaushe, cewa rashin hakan na sa a kamu da cututtuka. Ma’aikatar ta yi wannan kira ne bisa ga sakamakon binciken…
Menene Genotype ? Amfanin yinsa kafin Aure – Mujallar Matashiya
Wannan shafi da ke kawo muku rahoto na musamman a ciki, a wannan watan ma muna ɗauke da wani rahoto wanda zai mai da hankali kan yadda ake gudanar da auratayya ba tare da gwajin jini ba, duk da irin…