Kun San Ma’anar Kalmar Chiza Dani? Waƙar Da Ke Tashe A Kwanakin Nan?
Chiza Dani waƙa ce da ke tashe a kafofin sadarwar zamani wadda matasa maza da mata ke sauraro a kwanakin nan. Mawaƙi Abdul D. One ya bayyana mana ma’anar kalmar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Chiza Dani waƙa ce da ke tashe a kafofin sadarwar zamani wadda matasa maza da mata ke sauraro a kwanakin nan. Mawaƙi Abdul D. One ya bayyana mana ma’anar kalmar…
Yayin da ake ci gaba da samar da hanyoyin nishadantar da masu kallo, kamfanin Blue Sound Multimedia ya haska tallan wasan wkaikwayon da ya samar mai suna Lulu Da Andalu.…
Mawaƙi Abdul D One ya bayyana cewar ya kwashe shekaru goma sha uku yana waƙa, tun lokacin da ya samu asalin sunan D One a makarantar sakadire. Yayin zantarwarmu da…
Abdul D One mawaƙin da ake damawa da shi a masana antar fina finai ta Kannywood ya saƙi waƙa ta farko da ya fito a faifan bidoyo mai auna KECE…
A kwanakinnan labarin da ke yamutsa hazo har al umma ke ta ƙoƙarin yin sharhi a kai bai wuce yadda aka ga wani hoto da jarumin Adam Zango ya wallafa…
Yadda Aka Karke Tsakanin Muneerat Abdussalam da Datti Assalafy a Karshe Muneerat Abdussalam wata matashiya ce ‘yar soshiyal midiya wadda ke amfani da shafukan wajen zantar da kalamai irin na…
Yadda Rahma Sadau ta haifar da zazzafar muhawara a Twitter Shafukan sada zumunta a Najeriya sun zama wani wuri guda daya tilo dake hada al’umma wuri guda, inda zaka iya…
INA KALUBALANTAR KWALEJI DA JAMI’O’IN KASAR NAN KAN SOYAYYA Gaskiya na Kalubalanci jami’o’i da kwalejin kasar nan,, bisa rashin samar da courses kan abin da ya shafi SOYAYYA. Idan har…
Jarumin fina finan Hausa Adam Zangio ya bayyana ficewa daga ƙungiyar masu shirya fina finan Hausa Kannywood. Hakan ya biyo bayan aike da wani darakta a masana antar gidan yari…
Jarumar Fina finan Hausa ta “Kanywood” NAFISA ABDULLAHI ta kare kanta Kan zargin da mutane ke yiwa Masu Sana’ar Fina finan Hausa cewa Mutanen banza ne. Nafisa ta kare kanta…