Akwai Yiwuwar Kasuwanci Ya Tsaya Cak A Najeriya
Yayin da ya rage saura kwanaki goma kacal a dakatar da karɓar kuɗaɗe da aka sauyawa fasali a Najeriya, kasuwanci na fuskantar barazana cikin waɗannan kwaanaki. Gwamnatin tarayya ta sauya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Yayin da ya rage saura kwanaki goma kacal a dakatar da karɓar kuɗaɗe da aka sauyawa fasali a Najeriya, kasuwanci na fuskantar barazana cikin waɗannan kwaanaki. Gwamnatin tarayya ta sauya…
An samu rahoton asarar akalla dala biliyan 12 a Nijeriya, sakamakon rikicin manoma da makiyaya da ya mamaye sassa daban daban na kasar. Daraktan kungiyar sa kai ta Mercy Corps,…
Wasu Alkaluman bincike na nuni da cewar akalla mutane 415 aka kashe a Najeriya a watan Yulin da ya gabata sakamakon hare hare da kuma tashin hankalin da ake cigaba…
Hukumar kididdig ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karuwar marasa aikin yi daga kashi 23.1 zuwa kashi 27.1 a watanni 6 na farkon shekarar nan. Bayanan da hukumar ta…
Hukumar dake yaki da masu yiwa Tattalin arziki zagon kasa EFCC ta bayyana cewa ba a kama shugaban ta Ibrahim Magu ba kamar yadda a ke ta yadawa. Hukumar ta…
Daga Maryam Muhammmad Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da wani kwamiti dazai tattara bayanai akan shugabancin dattawa na jam’iyyar APC. Kwamitocin wadanda aka rabasu izuwa mazabun…
Rahoton Jamilu mohd yakasai Ma’aikatan lafiya nacikin furgici a jahar kano Watakila a samu koma-baya a yakin da ake yi da annobar korana, sakamakon ja da baya da likitoci suka…
Tun bayan Bullar Cutar corona virus ta raunana tattalin arzikin kasahen duniya ciki har da Najeriya. Wannan dalili yasa farashin ‘danyen man fetur ke ta sauka kasa irin yadda bai…
Wani Binciken da aka gudanar a Birtaniya ya nuna cewa, yin azumi ko kame baki na zama garkuwa ko kuma riga-kafin wasu cutuka – Masana sun tabbatar da cewa azumin…
Yajin aikin da masu Babura Mai kafa uku suka dauki niyar tsunduma a safiyar yau da alamun karbuwa an karbe shi. Duk da yadda akayi sulhu na janye Kudaden da…