Hukumar kididdig ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karuwar marasa aikin yi daga kashi 23.1 zuwa kashi 27.1 a watanni 6 na farkon shekarar nan....
Hukumar dake yaki da masu yiwa Tattalin arziki zagon kasa EFCC ta bayyana cewa ba a kama shugaban ta Ibrahim Magu ba kamar yadda a ke...
Daga Maryam Muhammmad Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da wani kwamiti dazai tattara bayanai akan shugabancin dattawa na jam’iyyar APC. Kwamitocin wadanda...
Rahoton Jamilu mohd yakasai Ma’aikatan lafiya nacikin furgici a jahar kano Watakila a samu koma-baya a yakin da ake yi da annobar korana, sakamakon ja da...
Tun bayan Bullar Cutar corona virus ta raunana tattalin arzikin kasahen duniya ciki har da Najeriya. Wannan dalili yasa farashin ‘danyen man fetur ke ta sauka...
Wani Binciken da aka gudanar a Birtaniya ya nuna cewa, yin azumi ko kame baki na zama garkuwa ko kuma riga-kafin wasu cutuka – Masana sun...
Yajin aikin da masu Babura Mai kafa uku suka dauki niyar tsunduma a safiyar yau da alamun karbuwa an karbe shi. Duk da yadda akayi sulhu...
Sharhin Maziyarta