Da kaina na buƙaci Ganduje ya cireni daga kwamishina – Ɗan Sarauniya
Tsohon kwamishinan ayyuka da raya ƙasa na jihar Kano Injiniya Mu’az Magaji Ɗan Sarauniya ya bayyana cewar da kansa ya buƙaci gwamnan Kano Ganduje ya cireshi a matsayin kwamishina. Ɗan sarauniya ya bayyana hakan ne a cikin shirin ciki da…
Damarka na hannunka – sabon salon siyasa a Kano
Jam iyyar APC a jihar kano yankin karamar hukumar nassarawa tsagen gidan Abba Boss sun gudanar da gangamin wayar da kai ga al umma a jiya lahadi. An shirya taron ne don wayar da kan jama a don ganin sun…
Adam Zango zai yiwa Atiku waƙar kiranye idan kowa ya tura 500
Mawaƙin ya wallafa hakan ne a shafinsa na Instagram cewa yanaa so ya yi zazzafar waƙa don yowa Atiku kiranye. Fitaccen mawaƙi kuma jarumi a masana antar fina finan Hausa Adam Zango ne ya bayyana hakan cikin wani faifan bidiyo…
Ku bawa maraɗa kunya, Rarara ya faɗi lambar account ɗin da za a tura kuɗi don yiwa Buhari sabuwar waƙa
Talakawan Najeriya suna ƙaunar Buhari shi yasa nake so su haɗa kuɗi na yi masa sabuwar waƙa don bawa maraɗa kunya – Rarara Fitaccen mawaƙinan Dauda Adamu wanda aka fi sani da Kahutu Rarara yaa bayyana dalilansa na neman karo…
Akwai yuwuwar Sabon Dan Majalisar Kiru da Bebeji ya koma Jami’yar APC
Alamu sun fara nuna cewar sabon dan majalisar Kiru da bebeji Wanda yayi nasara a zaben cike gurbin da ya gabata a makon jiya na shirin komowa jam’iyyar APC mai mulki. Datti-Yako ya samu ƙuri’a 48,601, yayinda tsohon dan majalisa…
Shugaban jami’yar PDP Na jihar Kano ya Koma Jam’iyar APC Gandujiyya
Shugaban jam’iyyar PDP na jihar Kano kuma babban na hannun daman Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, wato Rabiu Suleiman Bichi ya canja sheka zuwa jam’iyyar APC. Rabi’u Bichi dai ya sauya shekar ne biyo bayan yanke hukuncin shari’ar gwamnan Kano da…
Siyasar Kano: Yau Shekara Daya da Komawar Shekarau APC
Yau Shekara Daya da Komawar Shekarau APC Malam Dr. Ibrahim Shekarau wanda tsoho malamin makranta ne wanda yayi gwamna har hawa biyu, wato tsawon shekaru takwas a Kano, karkashin jam’iyyar ANPP, Mallam Shekarau ya zama gwamna karo na farko…
Ta faru ta ƙare – Daga ƙarshe dai Kotu ta kori ƙarar Atiku da PDP
Wata kotu da ke zaune a Abuja ta kori ƙarar da ɗan takarar shugaban ƙasa Atiku Abubakar da jam iyyarsa ta PDP suka shigar bisa ƙalubalantar zaɓen shugaban ƙasa na 2019. Hukunvin da aka yanke a ranar Talata 20 ga…
Zan siyar da kadarorina don biyawa matasan jihar Kano kuɗin Makaranta – Kwankwaso
Tsohon Sanata Rabi u Musa kwankwaso ya bayyana takaicinsa matuƙa na ganin koma baya da jihar Kano ta samu musamman a fannin Ilimi. Kwankwaso ya bayyana cewa duk da ba su da gwamnati szai yi wani yunƙuri na siyar da…
Kowa ya ganni ya san nafi Kwankwaso koshin lafiya -Gen. Dambazau
Dambarwar siyasar Kano wadda ‘yan magana ke cewa sai ‘yan Kano na cigaba da daukar sabon salo a lokacin da Gwamna Ganduje ke cigaba da jan ragamar mulkinsa a karo na biyu, inda tsagin jam’iyyar adawa ta PDP da dan takararta…