Jam’iyyar APC Ta Zargi Gwamnatin Kano Da Almundahanar Kuɗaɗe
Jam’iyyar APC da gwamnatin jihar Kano sun yi musayar yawu kan zargin wani shiri na karkatar da sama da Naira biliyan Takwas na kuɗin ƙananan hukumomin jihar. Shugaban jam’iyyar APC…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Jam’iyyar APC da gwamnatin jihar Kano sun yi musayar yawu kan zargin wani shiri na karkatar da sama da Naira biliyan Takwas na kuɗin ƙananan hukumomin jihar. Shugaban jam’iyyar APC…
Tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau ya tofa albarkacin bakinsa game da shari’ar zaben da ake yi a kotun koli. A wata zantawa da aka yi da shi, Sanata Ibrahim…
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bayyana kwarin gwiwarsa a game da hukuncin Kotun Koli. Abba Kabir ya bayyana haka ne a jiya Lahadi 24 ga watan Disamba…
Kotun daukaka kara da ke zaman ta a birnin tarayya Abuja ta tabbatar da nasarar tsohon gwamnonin Jihar Sokoto Aliyu Wamako a matsayin dan majalisar tarayya mai wakiltar Sokoto ta…
Gwamnan Jihar Akwa Ibom Umo Eno ya daura damarar korar duk wani shugaban karamar hukumar a Jihar da ya daina zama a yankinsa. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar…
Jam’iyyun adawa na PDP da NNPP da sauran wasu jam’iyyu biyar sun dunkule a matsayin jam’iyyar daya a Najeriya. Sauran jam’iyyun sun hada da SDP, APM, ADC, ZLP, da kuma…
Tsohon gwamnan Jihar Neja Dr Mu’azu Babangida Aliyu ya koka game da yadda tsarin zaben kasar ke tafiya a halin yanzu. Dakta Babangida ya bayyana hakan ne a gurin wani…
Tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa, ya bayyana cewa cin zabe ba yawan kuri’un da aka kada ba ne kawai, harda bin ka’idoji. Doguwa ya bayyana…
Jam’iyyar NNPP mai mulkin jihar Kano ta gabatar da zanga-zangarta zuwa Abuja saboda abin da ta kira da ana neman soke nasararta a zaben 2023. Rahoton Daily Trust ya nuna…
Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta soke zaben ‘yan majalisar dokokin Jihar Filato 11 na jam’iyyar PDP, inda ta tabbatar da na jam’iyyar APC a…