ABIN DA KE JANYO WA MATA MATSALAR RASHIN HAIHUWA
Ci gaba Ta kuma hada ne da alamu wadanda suka hada da kamar amenorrhoea, hirsutism, wani al’amarine wanda ya shafi rashin haihuwa. Ita wannan matsala tana samar da raguwar samar da sinadarin FSH da kuma yadda aka saba…
Yadda mata za su kaucewa kamuwa daga cutar sanyi (INFECTION) – Matashiya
Daga Mariya Murtala Ibrahim Ƴan uwana mata barkanmu da wannan lokaci, da fatan muna cikin ƙoshin lafiya, ya muka ji da yanayin sanyi? Allah ya bamu wucewa lafiya amin. bisa al ada wannan shafi na duba ne kan yadda za…
TETFUND – Farfesa Sulaiman Bogoro shi ne ya maye gurbin AB Baffa Bichi – Mujallar Matashiya
Bayan sauke shugaban Tetfund Baffa Bichi an maye gurbinsa da farfesa Sulaiman Bogoro, a safiyar yau ne dai gwamnatin tarayya ta bayyana sauke tsohon shugaban tetfune ɗin. Rufda ciki da faɗa da wasu daga cikin mukarraban gwamnati na daga cikin…
Aikin dogaro da kai ne kaɗai zai iya rage masu zaman kashe wando a Najeriya
Shugaban mujallar Matashiya Abubakar Murtala Ibrahim ne ya yi wannan jawabi wajen taron ƙungiyar Safinatul Khair Foundation a Kano. Abubakar ya ce yawan matasan da basu da aikin yi sun ninka masu aikin fiye da tunani, kuma babu hanyar da…
Ganduje ya samu lambar yabo a matsayin gwamna mafi kwazo
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje Khadimul Islam kenan tare da mai ɗakinsa Hajiya Hafsat Abdullahi Ganduje a wajen karɓar shaidar karramawa ta gwamna mafi kwazo da aka bashi a Jihar Legas
‘Yan sanda sun bankado gidan wani Inyamuri makare da Tabar Wiwi a Kano
Ƴan sanda a Kano sun tono asirin gidan wani inyamuri da ke maƙare da tabar wiwi. A unguwar ladanai da ke Kano, wanda mai martaba sarkin Kano yayi jinjina ga al ummar ganin yadda suka bawa jami an tsaro haɗin…
Buhari yafi kowane shugaba nagarta -Gwamna Masari
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya bayyana shugaba Buhari a matsayin shugaban da ya fi kowa nagarta. Me,za ku ce dangane da haka?
An sanya ranar da za’a fara gasar cin kofin kwararru ta Najeriya
Ranar lahadi sha uku ga Janairu za’a fara gasar cin kofin kwararru ta Najeriya da Kungiyoyi ashiri da hudu{24}mai makon ashirin kamar yadda aka saba. Wannan matakin na zuwane bayan kakar wasan data wuce ba’akamallata ba ballantana asan kungiyoyin da…
An kammala cinikin dan wasan tsakiya na Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Aaron Ramsey
an kammala cinikin dan wasan tsakiya na Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Aaron Ramsey wanda Kungiyar kwallon kafa ta kafa ta Juventus dake kasar Italiya ta ce ta na shirye -shiryen kammala sayen dan wasan. Aaron Ramsey wanda kwantiraginsa ya…
Buhari zamu zaba -Inji Shugaban Izala na Kasa
Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau wanda ya tabbatar wa da BBC da matakin, ya ce sun…