Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya amince da naira 71,000 a matsayin sabon mafi karancin ga ma’aikatantan Jihar. Gwamna Abba ya bayyana hakan a...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawa da shugaban matatar mai ta Dangote, Alhaji Aliko Dangote da kuma kwamitin da ke aiki kan sayar da...
Rundunar ƴan sandan Jihar Delta ta tabbatar da kama wani tsohon kansila a Jihar bisa zarginsa da hannu a yunkurin yin garkuwa da mutane. Jami’an sun...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na III, ya bayyana cewa batun Almajirai da yaran da ba sa zuwa makaranta babban ƙalubale ne ga shugabannin...
Fadar shugaban Kasa ta musanta Jita-jitar da ake yadawa cewa shugaba Bola Tinubu ya nada kansa a matsayin minisan man fetur. Mai magana da yawun shugaban...
Mataimakin shugaban Kasa Kashim Shettima ya yiwa wata ganawa da shugaba Bola Tinubu, tare da yi masa bayanin halin da Kasar ke ciki a lokacin da...
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a Najeriya Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya c lokaci ya yi da za a duba wata mafitar maimakon wutar lantarki. Kwanwaso...
Jam’iyyar NNPP a Kano ta lashe zaɓen shugabannin ƙananan hukumomi 44 da kansiloli a jihar Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta a Kano Farfesa Sani...
Babban bankin Kasa na CBN ya musanta jita-jitar cewa za a daina karbar tsofaffin kudin Kasar na Naira 200, 500, 1000 a ranar 31 ga wata...
Rundunar sojin Najeriya ta yi watsi da kalaman da mai baiwa shugabanb Kasa shawara na musamman kan tsanin tsaro Malam Nuhu Rubadu yayi na cewa wasu...