Yayin da shugaban Najeriya ke ziyaratar Maiduguri a gabashin ƙasar a Arewa Maso Yamma kuwa an sace ɗalibai mata tare da kashe mai gadi. An sace...
Shugaban Najriya Muhammadu Buhari ya hori sojin ƙasar da su sake zage damtse wajen yaƙara yyukan ta’addanci a ƙasar. Muhammadu Buhari ya bayyana haka ne a...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya musanta labarin da aka yin a cewar wasu yan bindiga na kafa sansani a dajin falgore. Gwamnan ya miusanta...
Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya karɓi rahoton da wani kwamiti ya tattara a kan matsalar satar mutane a jihar. A cikin rahoton da kwamitin...
Rundunar sojin Najeriya ta buƙaci mayaƙan Boko Haram da su miƙa wuya don kawo ƙarshen zub da jini da aka ɗauki lokaci ana yi. Kwamandan dakarun...
Wasu mafarauta a jihar Kogi sun kama ƴan bindiga huɗu a maɓoyarsu da ke cikin daji. Mafarautan sun kama ƴan bindigan ne a wani daji da...
Rundunar ƴan sanda a babban birnin tarayyar Najeriya wato Abuja sun tarwatsa masu zanga-zanga mabiya mazahabar shi’a. An tarwatsa mabiya shi’a da zu ka fito zanga-zanga...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya ce akwai buƙatar gwamnati ta ƙara ƙaimi wajen yaƙi da talauci a ƙasar ganin yadda mayaƙan Boko Haram ke...
Saboda maganin taɓarɓarewar harkar siyasa da wasu ‘yan takarar su ke son kawowa a harkokin siyasar Jihar Kano, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi wani...
Ministan yaɗa labarai a Najeriya Lai Mohammed ya bayyana cewar wajibi ne kafofin sadarwa kamar Tuwita da facebook da Instagram su yi rijista da hukuma a...