Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar neman belin Nnamdi Kanu, jagoran masu fafutukar kafa ƙasar Biafra. A maimakon hakan sai...
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na shirin fara wani tsari mai matakai uku domin tantance ƙoƙarin ministoci, shugabannin ma’aikatu da hukumomin gwamnati. Manufar ita ce...
Wata gobara ta tashi a sansanin ’yan gudun hijira na Garkin Block da ke Maiduguri a Jihar Borno. A cewar wani ganau, gobarar ta tashi...
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi martani kan kisan sojoji 16 da aka yi a wani kauye da ke jihar Delta. Tinubu ya bai wa...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya aza harsashin gina asibitin ido da hakora a garin Biu, da ke karamar hukumar Biu ta jihar. Asibitin...
Fitaccen malamin addinin musulunci a Najeriya Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na shirin yin kuskure wajen ceto daliban makarantar kuriga 287 da aka...
Da safiyar yau Asabar wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun kai hari Kauyen Dogon-Noma da ke cikin karamar hukumar Kajuru a Jihar Kaduna. ...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Akwa-Ibom ta kama wadda ta yi garkuwa da kanta tare da hadin bakin saurayinta a Jihar. Rundunar ta kuma ceto mutane uku...
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya nada Zubaida Umar a matsayin shugabar hukumar bayar da agajin gaggawa ta Kasa NEMA. Mai magana da yawun shugaban kan...
Kungiyar dattawan Arewa NEF ta nuna goyon bayanta ga malamin addinin musulunci a Najeriya Sheikh Ahmad Gumi kan yin sulhu da ‘yan ta’adda a Kasar. ...