Kamfanin Facebook ya bayyana shirinsa na haɗe shafin da kuma Whatsapp da Instagram duka wuri guda. Wannan zai bada dama ga masu amfani da shafukan daban-daban...
Masu biye da mu a wannan shafi mai albarka Assalamu alaikum warahmatullah. Barkan mu da saduwa a wannan lokaci da muke adabo da Wannan shekara ta...
Bayan zargin da ake na mallakar wasu gidaje da maƙudan kuɗaɗe, wanda ake yiwa alƙalin alƙalan ƙasar nan. Tuni dai yau shugaba Muhammadu Buhari ya sauke...
Ɗan takarar majalisar tarayya a ƙaramar hukumar Nassarawa Muhammadu Aminu Adamu Abba Boss ya yi iƙirarin bijirewa madugun kwankwasiyyar na ƙasa rabi u Kwankwaso bisa...
Bayan sauyin wurin aiki da aka yiwa tsohon kakakin ƴan sanda na jihar Kano SP Magaji Musa Majia. Rundunar yansandan Jihar Kano a yau Alhamis 24/01/2019...
Tare da Malam Dayyib sadi Gaida Abu ne sananne a wurin dukkanin musulmi dama wadanda ba musulmi ba cewa addinin musulunci ya bada cikakkiyar kulawa a...
Tare da Maryam Muhammad Ibrahim Uwargida barkamu da warhaka sannumu da ƙara kasancewa ta cikin shirin girke girke mujallar matashiya A yau za mu kawowa uwargida...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta jaddada cewar har yanzu jam iyyar APC ba ta da ɗan takara a jadawalinsu. Shugaban hukumar Farfesa...
Ƴan kannywood sun rabu biyu Tun bayan wata ziyarar cin abinci da aka kaiwa shugaba Buhari a fadarwa, wanda wasu daga cikin jaruman masana antar suka...
Rahoton da nake ɗauke da shi a wannan wata zanyi Magana kan yanayin yadda ɗalibai kan samu tsaiko a karatunsu sakamakon yajin aiki da ma’aikata kan...