Hukumomin jami’ar kimiyyah da fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil a Kano, ta sanar da cewa bata ɗiban sabbin ma’aikata. Hakan ya saɓa da rahotannin...
Gwamna Dikko Umar Radda na jihar Katsina, ya yi iƙirarin sadaukar da rayuwarsa dan kawo karshen ta’addanci a jihar. A wata zantawarsa da sashin Hausa na...
Shugaba Bola Tinubu na Najeriya ya rantsar da sabbin ministoci uku da ya naɗa a kwanan nan. Rantsuwar da aka yi a yau Litinin, an yi...
A daren ranar Asabar ɗin da ta gabata ne dai, ƴan Bindiga su ka sace ɗaliban jami’ar tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara. Wannan shi...