Fitaccen malamin addinin musulunci a Najeriya Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi Allah-wadai da hallaka mutane da jirgin soji yi a garin Tudun Biri a...
Fadar shugaban kasa ta yiwa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party ga Peter Obi raddi akan yadda ya ke sukar gwamnatin shugaba Bola Tinubu....
Shugaban Majalisar Malamai na Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir, ya bayyana cewa kada gwamnatin kasar ta fara batun...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta bayyana cewa ta samu nasarar kama wasu mutane 130 da ake zargi da aikata laifukan ta’addanci a watan Nuwamba 2023....
Kwamitin Majalisar wakilai kan korafe-korafen jama’a ya sake aike da takardar gayyata ga sabon gwamnan babban bankin Kasa Mista Olayemi Cardoso da Babbar Akanta Janar ta...
Shugaban ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU reshen jami’ar kimiyyah da fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil Dakta Aliyu Yusuf da takwaransa na jami’ar Yusuf...