Kakakin ƴan sanda shiyya ta biyu Dolapo Bodmos ta buƙaci masu ɗabi ar neman maza a Najeriya da su bar ƙasar ko kuma fuskantar tsattsauran mataki....
Kwamishinan zaɓe na jihar kano Farfesa R.A Shehu ya bayyana cewa cikin shirin zaɓen 2019 da hukumar ta shirya, sam sam katin zaɓen da aka yi...
Yadda aka zaɓo Naziru har ya zama Sarkin waƙa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ll ya naɗa Naziru Ahmad a matsayin sarkin waƙarsa. Naziru Ahmad dai ya...
Wannan shafi da ke kawo muku rahoto na musamman a ciki, a wannan watan ma muna ɗauke da wani rahoto wanda zai mai da hankali kan...