Kungiyar matasan jam’iyyar SDP sun yi fatali da sauya shekar da tsohon gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir Elrufa’i ya yi zuwa jam’iyyar. Kungiyar ta bayyana hakan...
Hukumar yaki a masu yiwa tattalin arzikin Kasa zagon Kasa ta EFCC ta kama, tare da gurfanar da wata mata da mijinta da ake zargi da...
Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta dakatar da hukuncin da ta yi na ranar 10 ga watan Janairu 2025 kan rikin...
Gwamnan Jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya kaddamar da rabon tallafin azumin watan Ramadan ga ‘yan gudun hijira 77,000 da ke sansanoni daban-daban na Jihar. Gwamnan ya...
Gwamnatin tarayya ta musanta rade-raden da ke yawo cewa ana kashe kiristoci ba tare da wani dalili ba. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Neja ya fara neman wani Jami’inta ruwa a jallo, sakamakon hallaka wani mutum da ke bacci ta hanyar bude masa wuta da...
Tsofaffin Ma’aikata a Jihar Kaduna, sun gudanar da zanga-zanga, tare da bai’wa gwamnan Jihar Uba Sani wa’adin mako biyu da ya biya su hakkokinsu. Tsofaffin ma’aikatan...
Kotun koli a Najeriya ta yi watsi da karar da dan takarar gwamna na Jam’iyyar PDP a Jihar Ondo, Agboola Ajayi ya shigar gabanta yana mai...
Gwamnatin Jihar Kebbi ta tabbatar da mutuwar mutane 26 sakamakon barkewar cutar sankarau a wasu kananan hukumomi hudu na Jihar. Kwamaishinan lafiya na Jihar Dr Yunusa...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta gargadi mazauna Jihar da su kula matuka sakamakon barazanar barkewar cututtuka masu yaduwa a wasu Kananan hukumomin Jihar. Kwamishinan Lafiya na Jihar...