Matashiya TV Ta Gudanar Da Taron Bai’wa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Shaidar Lashe Zaɓen Gwaji
Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya jaddada aniyarsa na ci gaba da ayyuka don amfanar al’ummar jihar. Gwamnan ya bayyana haka ne a yau da ya karɓi shaidar…
Nan Bada Daɗewa Ba Za A Kawo Ƙarshen Raɗaɗin Tattalin Arziƙin Ƙasa – Shettima
Mataimakin shugaban kasa Sanata Kashim Shettima ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa nan ba da dadewa ba za’a kawo karshen radadin tattalin arzikin da kasar ke fama da shi a…
Ƴan Sanda A Jigawa Sun Kama Mutane Masu Alaka Da Miyagun Kwayoyi 105 A Jihar
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa a wani gagarumin yaki da safarar miyagun kwayoyi, ta kama mutane akalla 105 a wani samame da suka kai a fadin jihar. Kakakin rundunar ‘yan…
Sanata Kaila Samaila Daga Jihar Bauchi Ya Koma APC Daga PDP
Sanata mai wakiltar Bauchi ta Arewa Sanata Kaila Samaila ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC. A cikin wata wasika da Kaila ya bai’wa shugaban majalisar dattawa Sanata Godswill…
Gwamnan Enugu Peter Mbah Ya Sauya Sheƙa Daga Jam’iyyarsa Ta PDP Zuwa APC
Gwamnan jihar Enugu Peter Mbah, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC mai mulki a hukumance. Ya bayyana hakan ne a yayin wani jawabi da ya yi…
Wike Ya Kaddamar Da Ginin Gidaje 40 Na Alƙalai A Abuja
Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, ya bayyana cewa babu wani alkali na babban birnin tarayya Abuja, da zai zauna a gidan haya a karshen wa’adin farko na shugaba…
Sanata Barau : Karansa Ya Kai Tsaiko Ba Kifin Rijiya Ba Ne
Duk da cewar Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa na Kasa kuma Mataimakin Kakakin Majalisar Raya Kasashen Afirka Ta Yamma, (ECOWAS Parliament) Sanata Barau Jibrin ba mutum ne mai taskance kansa ga…
Hukumar NHRC Ta Kano Ta Karɓi Ƙorafe-korafen Cin Zarafin Ɗan Adam Sama Da 100
Hukumar kare haƙƙin ɗan’adam ta ƙasa reshen jihar Kano ta ce ta karɓi ƙorafe ƙorafe da a ke zargi kan cin zarafin ɗan’adam da yakai 172 a watan Satumba. Mai…
Jami’an Soji A Jihar Kwara Sun Kuɓtar Da Mutane Uku Daga Hannun Ƴan Bindiga
Jami’an sojin Operation FANSAN YAMMA, sun ceto wasu mutane uku da aka yi garkuwa da su a dajin Babanla da ke jihar Kwara, a daidai lokacin da jami’an ke kara…
NDLEA Ta Kama Wani Ɗan Kasuwa Ejiofor Godwin Da Miyagun Kwayoyi A Kano
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wani dan kasuwa mai shekaru 52, Ejiofor Godwin Emeka a filin sauka da tashin jiragen sama na Mallam…