Gwamnatin Kano Ta Naɗa Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnatin Jihar Kano
Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya naɗa Dr Suleiman Wali Sani mni, a matsayin shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin Jihar Kano. Mai magana da yawun gwamnan Sanusi Bature Dawakin…
Sashen Hausa Na Kwaleji A Kano Ya Ciri Tuta Cikin Takwarorinsa
Sashen Hausa na kwalejin ilmi ta Aminu Kano AKCOE hadin guiwa da jami’ar tarayya ta dutsin-ma da ke jihar Katsina ya ciri tuta, a tsakanin sauran sassan kamakantar. Shugaban kwalejin…
Karota Na Shirin Sanin Adadin Ababen Hawa Da Ke Zirga-Zirga A Kano
Daga Ummahani Abdullahi Shugaban hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano, KAROTA, Hon Faisal Mahmud Kabir ya ce hukumar za ta ci gaba da yin aiki kafaɗa-da-kafaɗa da…
Sauye-Sauyen Tinubu Su Na Taimaka Wa Farfaɗowar Tattalin Arziƙin Najeriya — Gwamnatin Tarayya
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa tattalin arzikin Nijeriya na samun cigaba sannu a hankali, inda ya danganta hakan da sauye-sauyen da ake…
Hayaniyar Siyasa Ba Za Ta Ɗaukewa Tinubu Hankali Ba Aiki Ne A Gabansa – Gwamnatin Tarayya
A yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan zaɓen 2027, Gwamnatin Tarayya ta jaddada cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ba zai bari hayaniyar siyasa ta karkatar da shi daga aikin…
Har Yanzu Ina Nan Daram Cikin PDP – Gwamnan Osun
Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke ya ce yana nan daram cikin jam’iyyar PDP. A wata sanarwar da ya fitar ranar Asabar, gwamnan ya jaddada mubaya’a ga jam’iyyar PDP yana mai…
Tinubu Zai Tallafawa Sojojin Najeriya Don Murƙushe Ƴan Boko Haram Da Ƴan Bindiga
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada kudirin gwamnatinsa na tabbatar da walwala da gudanar da ayyukan rundunar sojin Najeriya. Da yake jawabi a wajen bikin zagayowar ranar sojoji karo…
Tinubu Zai Samawa Matasa Miliyan Biyar Aikin Yi A Ɓangaren Kiwo– Jega
Mai bai wa shugaban kasa shawara, kuma shugaban kwamitin aiwatar da garambawul kan harkokin kiwon dabbobi, Farfesa Attahiru Jega, ya yi gargadin cewa; Nijeriya na iya fuskantar kasadar karancin abinci…
Ku Yi Adawa Da Hujja Ba Da Zagi Ba – Aregbesola Ya Faɗawa Mabiyansa
Bayan kaddamar da komawa cikin jam’iyyar ADC a matsayin wadda za ta tunkari zaɓen shekarar 2027 da ke tafe, tsohon ministan harkokin cikin gida Rauf Aregbesola ya buƙaci yan jam’iyyar…
Fadar Shugaban Ƙasa Ta Mayar Da Martani A Kan Sukar Datti Baba-Ahmed
Ofishin mataimakin shugaban kasa ya mayar da martani ga kalaman Sanata Datti Baba-Ahmed, dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar Labour a 2023, wanda ya yi suka kan matakin da…