Sojoji Sun Hallaka Ƴan Bindiga A Plateau
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da samun nasarar hallaka yan bindiga a jihar Plateau. Jami’an sun hallaka yan bindigan ne a karamar hukumar Bokkos ta jihar A wata sanarwa da…
Malaman Jami’ar Jos Sun Tsuduma Yajin Aiki
Ƙungiyar malaman jami’a a jihar Plateau sun tsuduma yajin aiki sakamakon tsaikon biyansu albashin watan Yuni da ya gabata Malaman jami’ar Jos sun sanar da dakatar da dukkan ayyukansu saboda…
DSP Barau Da Ƙaddarar Rayuwa
Daga Abba Anwar, Kano Maganar cewa Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa kuma Mataimakin Farko Na Kakakin Majalisar Kasashen ECOWAS Sanata Barau Jibrin shine jagoran APC a jihar Kano ko ba…
Kungiyar Ƴan Gwangwan A Kano Dakatar Da Ƴaƴan Kungiyar Daga Siya Ko Sayar Da Kayan Da Suka Shafi Sana’ar
Kungiyar ƴan gwangwan ta Ƙasa Reshen Jihar Kano ta bayar da umarnin dakatar da siya ko sayar da konne irin kaya da suka shafi sana’ar. Mai magana da yawun hukumar…
Jam’iyyar LP Ta Bai’wa Peter Obi Wa’adin Ficewa Daga Cikinta
Jam’iyyar Labour Party ta Ƙasa ta bai’wa tsohon ɗan takarar shugaban Ƙasa na Jam’iyyar a zaben 2023 Peter Obi wa’adin sa’o’i 48 da ya fice daga cikinta. Jam’iyyar tsagin Julius…
Wasu Ƴan Majalisar Wakilai Bakwai Sun Koma APC
Majalisar wakilan Najeriya ta tabbatar da komawar wasu ƴan Majalisar Bakwai na Jihar Akwa-Ibom jam’iyyar APC daga jam’iyyun PDP da YPP. Shugaban Majalisar Tajuddeen Abbas ne ya bayyana hakan a…
Uwargidan Shugaba Tinubu Ta Kai Tallafi Jihar Filato
Uwargidan shugaban Ƙasa Bola Tinubu Remi Tinubu ta bayar da tallafin naira biliyan 1 ga wadanda hare-haren ƴan ta’adda ya shafa a Jihar Filato. Remi ta bayar da tallafin ne…
Tawagar Gwamnatin Tarayya Ta Sake Zuwa Ta’aziyyar Ɗantata A Kano
A ci gaba da nuna alhininta kan rasuwar Marigayi Alh Aminu Dantata, Wata tawagar gwamnatin tarayya ƙarƙashin Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ta isa jahar Kano don ci gaba da…
Mutane 15 Ne Suka Mutu A Wani Harin Ƴan Lakurawa A Sokoto
Wasu ’yan ta’addan Lakurawa a Jihar Sokoto sun kai wani hari ƙauyen Kwalajiya da ke cikin Ƙaramar Hukumar Tangaza tare da hallaka mutane 15. Ƴan ta’addan sun kai harin ne…
Fiye Da Mutane 600 Ne Ba A Gani Ba A Ambaliyar Da Aka Yi A Jihar Neja
Ƴan Majalisar Wakilai a Jihohin Neja da Kwara, sun bayyana cewa mutane 600 da suka bace a yayin ambaliyar ruwa a karamar hukumar Mokwa ta Jihar Neja har kawo yanzu…