Gwamnatin Jihar Zamfara Ta Raba Magungunar Cutar Kwalara Da Nufin Daƙile Cutar
Gwamnatin jihar Zamfara ta raba magunguna cutar kwalara da nufin dakile yaduwar cutar a fadin kananan hukumomi 14 na jihar. Kwamishiniyar lafiya a Jihar Dr Nafisa Muhammad Maradun ce ta…
