Connect with us

Rahoto

Kun san illar da ke tattare da wayar salula?

Published

on

 

Kamar yadda wasu da dama ke ta ammali da wayar salula a jikinsu wanda hakan na da illa ga lafiyarsu, a cikin wayar salula wadda take a kunne matuƙar mutum ya sakata a aljihunsa sannan kayan da ya saka ba su da kauri sosai , kwai wata iska wadda ke fita a cikin wayar wadda kuma ta kan kashe wasu sinadarai da ke inganta garkuwar jikin ɗan     adam.

Mafi yawancin mutane na daɗewa suna amfani da wayar salula al halin fuskar wayar na cikin haske mai yawa, kuma hasken mafi yawa daga cikin wayoyin na da illa wanda yakan rage ganin mutum a hankali, misali ka ɗauki waya da       daddare ka kalli haske na wani lokaci, sai ka kashe wayar kafin       ganinka ya dawo dai dai sai ya ɗauki wani lokaci, wanda da za ka kasance baka kalli wayar ba washe gari za ka ga ganika ya fi na lokacin da ka kalli wayar.

Abu na gaba shi ne     yanayin sadarwar da waya ke yi misali yanar gizo, waya na taka      muhimmiyar rawa wajen ɓata wani abu da yake da matuƙar muhimmanci.

Ba wani abu bane illa lokaci, za ka iske wani yana riƙe da waya a   hannunsa sai ya shafe awanni da dama ba tare da aikata wani abu da zai amfaneshi a duniya da lahira ba.

Wasu ma kan kwana cir cikin dare suna mu amala da wayar salula, wanda kuma wannan baccin da basa yi zai iya taɓa musu kwakwalwa.

Yanar gizo da ma       dandalin sada zumunta da yin abota na kimiyya da fasahar sadarwa, wato social network site a turance.

Malamai da dama sunyi ittifaƙin cewa hatta    karatu baya shiga kwakwalwar mai yawan ta ammali da yanar gizo cikin dare.

Wasu da mujallar Matashiya ta zanta da su sun bayyana cewa sukan yi mu amala da wayar salula ne a kowanne   lokaci har ma sukan ji kansu yana ciwo amma basu san ita ke illata lafiyarsu ba

 

4 Comments

4 Comments

 1. Aly Chiman

  May 1, 2019 at 1:36 am

  Hello there, My name is Aly and I would like to know if you would have any interest to have your website here at matashiya.com promoted as a resource on our blog alychidesign.com ?

  We are updating our do-follow broken link resources to include current and up to date resources for our readers. If you may be interested please in being included as a resource on our blog, please let me know.

  Thanks, Aly

 2. Stewart Sargent

  May 8, 2019 at 11:21 pm

  How would you like to Upload A SINGLE Video And
  RANK for 100 LANGUAGES !!!

  FACT #1

  ONLY 25% of the searches made online are in ENGLISH!
  And yet everybody focuses on trying to rank in ENGLISH!

  FACT #2
  YouTube is the 2nd BIGGEST website in the world…
  And still you focus all your efforts trying to rank and get traffic ONLY from Google!

  http://bit.ly/2PVgtFh

  DO THE MATH:

  With Over 3 Billion Searches A Month…

  All the visitors that you will ever need
  ARE ALREADY ON YOUTUBE!

  3 billion searches a month.
  75% are not in English…
  Do the math… 2.2 billion searches each month in foreign languages!

  Are you getting an idea on how much money you are leaving on the TABLE?

  http://bit.ly/2PVgtFh

 3. Luigi Batchelor

  May 11, 2019 at 12:56 pm

  How would you like to Upload A SINGLE Video And
  RANK for 100 LANGUAGES !!!

  FACT #1

  ONLY 25% of the searches made online are in ENGLISH!
  And yet everybody focuses on trying to rank in ENGLISH!

  FACT #2
  YouTube is the 2nd BIGGEST website in the world…
  And still you focus all your efforts trying to rank and get traffic ONLY from Google!

  http://bit.ly/2PVgtFh

  DO THE MATH:

  With Over 3 Billion Searches A Month…

  All the visitors that you will ever need
  ARE ALREADY ON YOUTUBE!

  3 billion searches a month.
  75% are not in English…
  Do the math… 2.2 billion searches each month in foreign languages!

  Are you getting an idea on how much money you are leaving on the TABLE?

  http://bit.ly/2PVgtFh

 4. Aly Chiman

  May 21, 2019 at 8:38 am

  Hello there, My name is Aly and I would like to know if you would have any interest to have your website here at matashiya.com promoted as a resource on our blog alychidesign.com ?

  We are updating our do-follow broken link resources to include current and up to date resources for our readers. If you may be interested in being included as a resource on our blog, please let me know.

  Thanks, Aly

Leave a Reply

Rahoto

Dala Bilayan 12 ake asara a Najeriya Sakamakon Rikicin Makiyaya da Manoma

Published

on

An samu rahoton asarar akalla dala biliyan 12 a Nijeriya, sakamakon rikicin manoma da makiyaya da ya mamaye sassa daban daban na kasar.

Daraktan kungiyar sa kai ta Mercy Corps, Ndubisi Anyanwu,ne ya sanar da hakan a ranar Talata a zantawarsa da manema labarai jim kadan bayan ganawa da jami’an gwamnati a garin Makurdi.

“a cewarsa sun yi kiyasin asarar akalla $12b a kowacce shekara sakamakon rikicin makiyaya da manoma. “Wannan wani babban al’amari ne kuma da zai iya shafar kasar baki daya,”

Anyanwu ya kara da cewa akwai bukatar a mayar da hankali kan rikici tsakanin makiyaya da manoma, yana mai cewa wannan ne ma dalilin da yasa kungiyar ta shiga cikin lamarin.

Ya yi nuni da cewa kungiyar Mercy Corps, da aka samar da ita karkashin hukumar USAID, ta mayar da hankali kan gina zaman lafiya na watanni 60 a Benue da wasu jihohin jihar.

Tun farko, shugabannin kananan hukumomi a jawabansu daban daban sun lissafa rashin aikin yi, rashin ababen more rayuwa daga cikin dalilan haddasa rikicin makiyaya da manoma.

Continue Reading

Rahoto

An samu asarar rayuka 415 a Najeriya daga watan Yuli zuwa yanzu

Published

on

Wasu Alkaluman bincike na nuni da cewar akalla mutane 415 aka kashe a Najeriya a watan Yulin da ya gabata sakamakon hare hare da kuma tashin hankalin da ake cigaba da samu a cikin kasar.

Rfi hausa ta rawaito cewa Wata kungiya da ta kira kan ta ‘Nigeria Mourn’ tace an fi samun kashe kashen dake da nasaba da hare haren Yan bindiga da rikicin yan tada kayar baya da kuma barayin shanu ne a Jihohin Kaduna da Borno da Katsina.

Alkaluman kungiyar sun ce daga cikin Jihohi 21 da aka kashe mutane 415, Jihar Kaduna ke sahun gaba da mutane 139, sai Barno mai 113, Katsina na da 80, Kogi 17, Nasarawa 13, Taraba 10, Benue 9 sai kuma Ebonyi mai 8.

Sauran sun hada da Zamfara mai mutane 7, Plateau 5, Edo da Akwa Ibom da Lagos na da bibiyu, sai kuma Jihohin Oyo da Imo da Rivers da Cross Rivers da Ogun da Bayelsa da Delta da kuma Kebbi dake da guda-guda.

Continue Reading

Rahoto

NIGERIA – Rashin aiki a Najeriya ya kai kaso 27.1 a tsakanin watanni 6

Published

on

Hukumar kididdig ta Najeriya  ta fitar da sanarwar  samun karuwar marasa aikin yi daga kashi 23.1 zuwa kashi 27.1 a watanni 6 na farkon shekarar nan.

Bayanan da hukumar ta fitar ya nuna cewa yanzu haka jihar  Kano ke matsayin ta biyu a jerin jihohin da ke da yawan marasa aikin yi a Najeriya wadanda galibin shekarunsu ya fara daga 15 zuwa 60 .

Alkaluman hukumar kididdigar sun nuna cewa jihar ta Kano na da jumullar mutane miliyan 1 da dubu dari 4 da 20 galibinsu matasa ne da basu da aikin yi.

Yanzu haka dai Najeriyar na da alkaluman mutane miliyan 21 da dubu 764 da 617 wadanda basu da aiki.

 

 

Continue Reading

Talla

Trending

%d bloggers like this: