ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid ta damu matuƙa da cewa za ta iya rasa Vinicius Jr, ɗan wasa ɗan ƙasar Brazil.

Dan wasan ya daina haƙuri kan yadda ake nuna masa wariyar launin fata a wasannin waje.

Inda magoya bayan ƙungiyoyi dayawa ke zagin shi, kuma ƙungiyar Real Madrid ta yi matuƙar takaicin yadda LaLiga ta kasa ɗaukar matakin da ya dace.

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: