Kwamishinan hukumar kula da ƴan gudun Hijirar Falasɗin na majalisar dinkin duniya Philippe Lazzarini ya ce, mutane a Gaza suna ta mutuwa ƙwarai da gaske. Ya...
Tsohon ɗan takarar shugabancin ƙasa a Jami’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya ce, waɗanda suke tunanin zai bar Najeriya bayan zaɓe su ma daina wannan tunanin....
Majalisar wakilan Najeriya ta yanke shawarar shiga tsakani doguwar taƙaddamar da ke wakana tsakanin Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU da gwamnatin tarayya. Akan riƙe musu...
Wasu masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da mutune uku a rukunin gidajen Grow Homes da ke Kuchibiyi a yankin Kubuwa da ke Abuja ranar...
Babbar Kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da ‘yar takarar gwamna ta jam’iyyar APC Aishatu Ɗahiru Ahmad Binani ta shigar gabanta ta...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta fara gudanar da bincike kan tsohon gwamnan babban bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele a ranar Juma’a....
Rundunar yan sanda Jihar Gombe ta kama wani matashi mai shekara 18 a duniya mai suna Mustapha Adamu Isah da ake zarginsa da hallaka wata tsohuwa...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kaddamar da shirin ta na samar da motoci masu amfani da iskar gas na Presidential Compressed Natural Gas Initiative PCNGI. Jaridar...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince wa gwamnan Kano da ya ciyo bashin Naira Biliyan huɗu daga babban Bankin Najeriya CBN. Don ƙarasa aikin tashar wutar...
Kotun sauraron ƙararrakin zaben yan majalisun tarayya da na jihohi a yau Juma’a ta kori ƙararrakin zabe uku da aka shigar gabanta da ke kalubalantar nasarar...