An Kashe Ƴan Bindiga 640 An Kama 1,051 Cikin Wata Guda A Najeriya
Helkwatar tsaro a Najeriya ta ce ta samu nasarar hallaka ƴan bindiga 640, sannan sun kama 1,051 tare da kuɓutar da mutane 563 cikin wata guda. Da yake yi wa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Helkwatar tsaro a Najeriya ta ce ta samu nasarar hallaka ƴan bindiga 640, sannan sun kama 1,051 tare da kuɓutar da mutane 563 cikin wata guda. Da yake yi wa…
Kotun ƙoli a Najeriya ta bai wa jihohi mako guda domin su gabatar da bayanan kariya dangane da ƙarar da gwamnatin tarayya ta shigar da su a gabanta. Gwamnatin tarayya…
Jami’an hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙi zagon ƙasa a Najeriya EFCC sun kama wasu mutane biyu bisa zargin bai wa jami’insu cin hancin naira miliyan 1,200,000. An…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sake sanya ranar Juma’a 31/5/2024 domin sake ganawa da ƙungiyoyin kwadago a ƙasar. Gwamnatin ta aike da wasika ga kungiyar TUC da NLC domin gayyatarsu taron…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa za ta ƙara ƙaimi a harkokin tsaro domin tabbatar da zaman lafiya. Shugaban ya bayyana haka ne yayin ƙaddamar da helkwatar ƙwararrun…
Rundunar sojin saman Najeriya ta bayyana cewa jami’an sun hallaka ‘yan bindiga 30 a wasu hare-haren da suka kai musu a jihohin Katsina da Borno. Daraktan yada labaran rundunar Edward…
Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya shugaba Tinubu murnar cikarsa shekara guda akan mulki Kasar. Buhari ya taya murnar ne ta cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa…
Gwamnatin tarayya ta bayyana dawo da shirin bayar da tallafin kudi ga ‘yan Kasar domin rage musu radadin halin da suke ciki. Ministan kudi na Kasa Wale Edun ne ya…
Hukuma mai yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta tabbatar da kama wani matashi a Jihar Gombe da ake zargi da cin zarafin kudin Najeriya.…
Kungiyar lauyoyi ta Kasa NBA ta nuna rashin jin dadinta dangane da yadda kotuna biyu a Kano suka yanke hukunci mai kama da juna akan masarautar Kano. Shugaban kungiyar Yakubu…