Magoya Bayan Peter Obi Ne Suka Shirya Zanga-zangar Da Za A Gudanar A Najeriya – Onanuga
Hadimin shugaba Tinubu kan yada labarai Bayo Onanuga ya soki magoya bayan dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar Labour Party Peter Obi akan shirye-shiryen gudanar da zanga-zangar da ake yi…