Tinubu Ya Bukaci Majalisa Ta Kara Kasafin Naira Tiriliyan 6.2
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake aikewa da majalisar dokoki buƙatar kara naira tiriliyan 6.2 a cikin kasafin shekarar 2024 da mu ke ciki. Shugaban majalisar dokoki ta kasa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake aikewa da majalisar dokoki buƙatar kara naira tiriliyan 6.2 a cikin kasafin shekarar 2024 da mu ke ciki. Shugaban majalisar dokoki ta kasa…
Ƙungiyar yaki da rashin adalci ta yi wata ganawa da jami’an yan sanda a Kano tare da bayyana shirinsu na fita zanga-zangar lumana da za a yi a farkon watan…
Ministan ilimi a Najeriya Tahir Mamman ya ce gwamnatin ƙasar ba ta da shirin cefanar da jami’o’in ƙasar ga masu zuba hannun jari. Ministan ya bayyana haka ne yau yayin…
Kungiyar kwadaggo a Najeriya NLC ta yi barazanar tafiya yajin aikin wata guda a kasar bisa zargin da take yi wa majalisa na shirin rage albashin ma’aikata. Shugaban kungiyar na…
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu a sabuwar dokar kafa masarautu uku masu daraja ta biyu. Majalisar dokokin jihar Kano ce ta gabatarwa da gwamnan sabuwar…
Shugaban kamfanin mai na Najeriya NNPC Malam Mele Kyari ya ce a watan Agusta mai kamawa matatar mai ta Fatakwal za ta fara aiki gadan-gadan. Kyari ya bayyana haka ne…
Dan takara shugaban kasar Amurka Donald Trump ya zabi Sanata J.D Vance a matsayin wanda zai masa mataimaki. Sanata J.D Vance dai na da shekaru 39 a duniya wanda a…
Fiye da mutane 150 aka sace bayan halaka wasu huɗu a ƙaramar hukumar Kauran Namoda a jihar Zamfara. Daga cikin waɗanda aka sace har da jarirai biyu yan ƙasa da…
A wani labarin kuma rundunar yan sanda a jihar Akwa Ibom ta tabbatar da sace wasu matafiya da direba a jihar. Wasu da ake zargi masu garkuwa ne sun sace…
Kotun sauraron kararrakin zaɓe ta soke zaben dan majalisar wakilai ta tarayya maai wakiltar Yabo da Shagari a jihar Sokoto. Kotun ta kuma umarci a sake zabe a kananan hukumomin.…