Kasar Dubai Ta Cirewa Najeriya Takunkumin Da Ta Sanya Mata
Ministan yaɗa labarai a Najeriya Mohammed Idris ya ce ƙasar Dubai ta dage takunkumin da ta kakabawa yan Najeriya. Ya bayyana haka ne yayin ganawa da yan jarida yau a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ministan yaɗa labarai a Najeriya Mohammed Idris ya ce ƙasar Dubai ta dage takunkumin da ta kakabawa yan Najeriya. Ya bayyana haka ne yayin ganawa da yan jarida yau a…
Rundunar yan sanda ajihar Kaduna ta haramtawa mabiya mazahabar Shia gudanar da kowanne taro a jihar. Hakna na kunshe a wata sanarwa da mai magana da yawun yan sandan jihar…
Babbar kotun jihar Kano ta haramtawa Alhaji Aminu Ado Bayero da sauran sarakunan Gaya, Karaye, Bichi da Rano amsa kansu a matsayin sarakunan Kano Kotun ƙarƙashin mai shari’a Jusctice Amina…
Gamayyar dattawa a Katsina sun soki ministan tsaro a Najeriya Muhammad Badaru Abubakar da karamin ministan tsaro Bello Matawalle Kan yawaitar hare-haren yan bindiga a yankin arewa maso yammacin Najeriya.…
Akalla shaguns 15 ne su ka kone a wata gobara da ta faru a jihar Ogun. Lamarin ya faru a kasuwar Oba Lipede da ke Kuto a karamar hukumar Abeokuta…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta aike da kayan abinci jihohi 36 har da Abuja don rage radadin tsadar da ake fuskanta. Ministan yaɗa labarai Mohammed Idris ne ya bayyana haka bayan…
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa daga watan Yulin nan da muke ciki za a fara fuskantar ambaliyar ruwa a wasu sassan Jihohi 19 na Kasar da birnin tarayya Abuja. Gwamnatin…
Wasu rahotanni sun bayyana cewa wasu da ba a san ko suwaye ba sun cinna wa fadar Sarkin Kano Sarki Muhammadu Sanusi II wuta. Wata majiya daga fadar ta bayyana…
Ƙungiyar shuwagabannin kananan hukumomi a Najeriya ta taba tare da jinjinawa kotun koli bisa hukuncin da ta yanke kan basu yancin gashin kansu. Shugaban kungiyar Aminu Muazu ne ya bayyana…
Gwamnatin jihar Filato ta ce mutane 22 ne su ka mutu sannan wasu 132 ne su ka jikkata a ginin da ya ruftawa dalibai a jihar. Kwamishinan yaɗa labarai a…