Tinubu Ya Rantsar Da Shugabar Ma’aikata Ta Tarayya
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya rantsar da sabuwar shugabar ma’aikata ta tarayya Misis Didi Esther Walson-Jack. Shugaban ya rantsar da ita ne a yau Litinin a yayin taron majalisar zartarwa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya rantsar da sabuwar shugabar ma’aikata ta tarayya Misis Didi Esther Walson-Jack. Shugaban ya rantsar da ita ne a yau Litinin a yayin taron majalisar zartarwa…
Gwamnatin Jihar Kano ta cire dokar hana fita da ta sanya a Jihar a yayin zanga-zangar da aka gudanar kan tsadar rayuwa da ake fuskanta a Kasar. Gwamnatin ta cire…
Shugaban hukumar karbar korafe-korafen jama’a da yaki da rashawa a Kano Muhuyi Magaji Rimingado ya bayyana cewa ‘yan siyasa na amfani da ma’aikatan gwamnatin jihar wajen satar kudaden al’ummar Jihar.…
Ƙungiyar da ke rashin kare tattalin arzikin kasa SERAP ta yi kira ga shugaban Bola Tinubu da ya gudanar da bincike akan yadda gwamnonin Jihohin Kasar 36 da kuma birnin…
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) bangaren matasa a Jihar Taraba ta bayar da umarnin gudanar da azumi tare da addu’o’i na tsawon kwanaki uku domin samun sauki daga Allaha akan…
Al’ummar garin Tulla da ke cikin karamar hukumar Buji a Jihar Jigawa sun wayi gari da jimami bayan wasu yara mata uku sun nutse a cikin ruwa. Wasu shaidun gani…
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da aikin wani bangare na hanyar Kano zuwa Maiduguri bisa yadda ‘yan kwangilar aikin titin suka dauki dogon lokaci ba su ci gaba da gudanar da…
Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir ya nuna rashin jindadinsa akan yadda tsohon gwamnan Jihar Dr Abdullahi Umar Ganduje ya tafiyar da salon mulkin a lokacin yana jagorantar Jihar. Gwamna…
Jami’an Operation Haɗin Kai sun samu nasarar hallaka mayakan Boko Haram 12 a wani hari da suka kai musu a kusa da dajin Sambisa da ke Jihar Borno. Mai sharhi…
Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan ta Kasa Olumuyiwa Adejobi ya bayyana cewa rundunar ba za ta iya kama ‘yan bindigan da ke sanya bidiyon nuna kudin fansar da…