Gwamnatin Tinubu Har Yanzu Ba Ta San Inda Ta Sanya Gaba Ba – Atiku
Tsohon mataimakin shugaban Kasa Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa salon yadda shugaba Tinubu ya ke tafiyar da gwamnatinsa tamkar motace a tsakiyar daji babu direba. Alhaji Atiku ya bayyana…