Ba Mu Mu Ka Umarci NNPC Ya Ƙara Kuɗin Fetur Ba – Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi watsi da rahoton da ake yaɗawa cewar ta umarci kamfanin mai na ƙasa NNPC ya fara siyar da mai kan naira 1,000 kowacce lita. Rahoton…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi watsi da rahoton da ake yaɗawa cewar ta umarci kamfanin mai na ƙasa NNPC ya fara siyar da mai kan naira 1,000 kowacce lita. Rahoton…
Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bayyana bacin ransa kan yadda aikin titin garin Garko ya ke tafiya, tare kuma da kwace aikin daga hannun dan kwangilar da…
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta bayar da umarnin tsare wasu mutane Goma a gidan a jiya da gyaran hali akan zanga-zangar tsadar rayuwa da…
Rundunar ’yan sandan Najeriya ta yi sanya kyuatar naira miliyan 20 ga dukkan wanda ya kawo mata bayanan da za su taimaka mata wajen kama dan kasar Birtaniya da ta…
Kungiyar Likitoci masu neman Kwarewa ta Najeriya ta bayyana janyewarta daga yajin aikin da ta shiga na tsawon mako daya, bisa sace daya daga cikin ‘yar kungiyar mai suna Dr…
Hedkwatar tsaro ta Kasa ta musanta wani bidiyo da ke yawo cewa ‘yan ta’adda sun kwace motocin jami’anta biyu masu sulke a Jihar Zamfara. Sannan hedkwatar ta kuma musanta jita-jitar…
Rundunar ‘yan sanda ta Kasa ta sanar da neman wani dan kasar Birtaniya mai suna Andrew Wynne ruwa a jallo bisa yunkurin da yake yi na kifar da gwamnatin shugaba…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Yobe ta bayyana cewa mayakan boko-haram sun hallaka mutane da dama, tare da kone gidaje da kantuna a kauyen Mafa da ke cikin karamar Hukumar Tarmuwa…
Jami’an rundunar sojin sama ta Najeriya NAF ta tabbatar da hallaka wani shugaban ‘yan bindiga da yaransa a Jihar Kaduna. Mai magana da yawun rundunar Edward Gabkwet ne ya bayyana…
Gwamnan Jihar Ebonyi ya tabbatar da kudurin fara biyan ma’aikatan Jihar 70,000 a matsayin mafi karancin albashi. Gwamnan ya bayyana hakan ne a jiya Asabar a gurin babban bikin bude…