Ambaliyar Ruwa Ta Lalata Gidaje Sama Da 10,000 A Zamfara
Akalla mutane 10,291 ne suka rasa muhallansu bisa ambaliyar ruwa da aka samu a karamar hukumar Gummi da ke Jihar Zamfara. Sarkin Gummi Mai shari’a Hassan Lawal mai ritaya ne…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Akalla mutane 10,291 ne suka rasa muhallansu bisa ambaliyar ruwa da aka samu a karamar hukumar Gummi da ke Jihar Zamfara. Sarkin Gummi Mai shari’a Hassan Lawal mai ritaya ne…
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Muhammad ya nada Alhaji Haruna Yunusa Danyaya a matsayin sabon sarkin Ningi, bayan mutuwar mahaifinsa Alhaji Yunusa Danyaya a makon da ya gabata. Mai bai’wa gwamnan…
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da fara ginin gidaje 500 a Jihar Kano. Ma’aikatar gidaje da raya birane ta tarayya ce ta fara gudanar da ginin gidajen a Jihar ta Kano.…
A yau ne shugaban Kasa Bola Tinubu ya isa kasar China domin fara ziyarar aiki a Kasar. Hadimin shugaban kan yada labarai Bada Olusegun ne ya bayyana hakan ta cikin…