NAHCON Ta Ce Ta Na Kokarin Ganin An Sassauta Kudin Aikin Hajjin 2025
Hukumar jindadin Alhazai taƘasa NAHCON ta bayyana cewa hukumar tana iya bakin kokarinta wajen ganin an rage kuɗin aikin Hajjin shekarar 2025 mai zuwa. Shugaban hukumar na Kasa Farfesa Abdullahi…