Kotu Ta Bai’wa KANSIEC Umarnin Gudanar Da Zaben Kananan Hukumomi
Babbar Kotun Jihar Kano ta bai’wa hukumar zabe mai zaman kaanta ta Jihar Kano KANSIEC umarnin gudanar da zaben shugabannin kananan hukumomin a gobe Asabar. Alkalin kotun Mai Shari’a Sanusi…