Mai Maganin Gargajiya Ya Harbi Kansa Bayan Yin Gajin Maganin Bindiga
Wani mai maganin gargajiya mai suna Ismail Usman ya harbi kansa a lokacin da yake gwajin maganin bindiga a yankin Kuchibiyi da ke Karamar Hukumar Bwari a birnin Abuja. Wani…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wani mai maganin gargajiya mai suna Ismail Usman ya harbi kansa a lokacin da yake gwajin maganin bindiga a yankin Kuchibiyi da ke Karamar Hukumar Bwari a birnin Abuja. Wani…
Rundunar sojin Najeriya ta ce jami’anta sun samu nasarar hallaka ‘yan ta’adda 135, tare da kama mutane 185 da ake zargi da aikata laifuka, da kuma ceto mutane 129 da…
Gwamnatin Jihar Kano ta mayarwa da Jami’ar Yusuf Maitama Sule tsohon sunanta na asali. Majalisar Zartarwar jihar ce ta dauki matakin mayarwa da Jami’ar tsohon sunanta, bayan wani taro da…
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa dan takarar shugaban Kasa a jam’iyyar Labour Party Peter Obi ya kai masa ziyara gidansa da ke Jihar Adamawa. A…
Gwamnan babban bankin Kasa na CBN Olayemi Cardoso ya gargadi bankuna kan take doka da kuma boye takardun kudi a Kasar. Cardoso ya gargadi bankuna ne a gurin wata liyafa…
Jami’ab rubdubar sojin Najeriya na sashi na biyu a rundunar Opration Hadin kai, tare da jami’an sa-kai a Jihar Yobe sun dakile wani hari da ‘yan boko haram suka yi…
Gwamnan Jihar Edo Sanata Monday ya bayar da umarnin biyan ma’aikatan Jihar karin Albashin na watanni 13. Shugaban Ma’aikatan Jihar Anthony Okungbowa ne ya tabbar da hakan a jiya Juma’a,…
Gwamnan Jihar Katsina Malam Umar Dikko Radda ya tabbatar da naira 70,000 a matsayin sabon mafi karancin albashin ma’aikatan Jihar. Gwamnan ya tabbatar da hakan ne ta cikin wata wallafa…
Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje tare da Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero sun jagoranci bude sabon Masallacin Juma’a da Makarantar Islamiyya a Karamar…
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa Sanata Barau I Jibril ya bayyana damuwarsa kan yadda al’ummar Kasar nan suka gaza fahimtar sabon kudin karin haraji a Kasar. Barau ya bayyana hakan ne…