Wasu ‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Kananan Yara A Kaduna
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun shiga garin Keke A da ke Millennium City da ke Ƙaramar Hukumar Chikun ta Jihar Kaduna, inda suka yi garkuwa da wani…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun shiga garin Keke A da ke Millennium City da ke Ƙaramar Hukumar Chikun ta Jihar Kaduna, inda suka yi garkuwa da wani…
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta bai’wa hukumar yaki da masu yiwa tattalin arziki zagon Kasa EFCC umarnin tsare Tsohon Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello.…
Tsohon Shugaban Ƙasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa yana cikin koshin lafiya duk da cewa wasu na yi masa fatan mutuwa. Obasanjo ya bayyana hakan ne a garin Osogbo na…
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada Jami’u Abiola da ga MKO Abiola a matsayin hadimi na musamman a bangaren yarurruka da harkokin kasashen ketare. Sakataren Gwamnatin Tarayya Sanata George Akume…
Wasu ‘yan bindiga sun hallaka akalla mutane bakwai ciki harda wani jami’in sa-kai, tare da kone buhunhunan masara 50 a garin Bangi da ke Ƙaramar Hukumar Mariga ta Jihar Neja.…
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen Jihar Kano ta samu kyautatar babura guda biyu daga Jami’ar Al’istikama da ke karamar hukumar Sumaila a Jihar. Mai…
An yi kira ga ma’aikatan hukumar samar da wutar lantarki a karkara da su bai’wa sabuwar babbar sakatariyar mulki ta ma’aikatar raya karkara da cigaban al’umma ta Jihar kano goyon…
Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na lll ya nada gwamnan Jihar Kebbi Nasir Idris a sarautar gwarzon daular Usmaniyya. Wakilin Sarkin Musulmi kuma sarkin Argungun Alhaji Samaila Muhammed…
Hadakar ‘yan takarar Gwamna a Jihar Ondo na jam’iyyun Siyasa daban-daban na Jihar sun nuna goyan bayansu ga nasarar gwamnan Jihar Lucky Aiyedatiwa. Hadakar ‘yan takarar na jam’iyyun NNPP, APGA,…
Gwamnatin tarayya ta yi karin bayani akan daina turawa Jihar Rivers Kudaden wata-wata daga Tarayya. Daraktan yada labaran ofishin akanta Janar na Tarayya Mista Bawa Mokwa ne ya bayyana hakan…