Ina Sa Ne Da Halin Yunwa Da Ake Ciki A Najeriya – Tinubu
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa ‘yan Najeriya sun kusa darawa sakamakon wasu tsare-tsare da gwamnatinsa ke dauka domin kawo karshen matsalolin da ake fuskanta a Kasar. Shugaban ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa ‘yan Najeriya sun kusa darawa sakamakon wasu tsare-tsare da gwamnatinsa ke dauka domin kawo karshen matsalolin da ake fuskanta a Kasar. Shugaban ya…
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya nemi da majalisar dattawa da ta tabbatar da Laftanar Janar Olufemi Oluyede a matsayin babban hafsan sojin kasar. Mai magana da yawu shugaban na musamman…
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta hallaka yan bindiga 114 tare da wani fitaccen kwamandan yan ta’adda Munzur Ya Audu. Hakan na kunshe a wata sanarwa da mai magana da…
Sanata mai wakiltar Kebbi ta tsakiya Adamu Aliero ya ce an kakkaɓe ƴan sabuwar ƙungiyar Lakurawa da su ka ɓulla a jihar. Sanatan ya bayyana haka ne ranar Talata bayan…
Jam’iyyar PDP ta Kasa ta sake dage babban taron shugabannin jam’iyyar na Kasa karo na 99. Babban sakataren jam’iyyar na Kasa Sanata Samuel Anyanwu ne ya bayyana hakan ta cikin…
Majalisar tattalin arziki ta kafa wani kwamiti da zai yi bibiya tare da samar da hanyoyin da za a kawo karshen katsewar manyan layukan wutar lantarki a ƙasar. Wannan na…
Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na Kasa TCN ya bayyana cewa wasu da ake zargi ‘yan ta’adda ne sun sake kai hari kan wani daga cikin layin wutar lantarki na…
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta mayar da hankali ne wajen kawo karshen rikice-rikicen manoma da makiyaya a Kasar. Tinubu ya bayyana hakan ne a birnin Rio…
Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya bayyana janye dakatarwar da ya yi wa kwamashinan ayyuka na musamman na Jihar Auwalu Dalladi Sankara bisa zargin da aka yi masa da…
An yi kira ga gwamnatin Jihar Kano karkashen jagorancin gwamnan Injiniya Abba Kabir Yusuf da ta bunkasa ayyukan ci gaban gamayyar hadaddiyar kungiyar fadakarwa akan sha’anin tsaro a Jihar. Shugaban…