Kotu Abuja Ta Soke Tuhumar Da Ake Yiwa Yara Masu Zanga-zanga
Babbar kotun tarayya da ke Abuja a yau Talata ta soke tuhumar da ta ke yi wa yara da aka kama yayin zanga-zangar tsadar rayuwa a Najeriya. Alƙalin kotun Jusctice…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Babbar kotun tarayya da ke Abuja a yau Talata ta soke tuhumar da ta ke yi wa yara da aka kama yayin zanga-zangar tsadar rayuwa a Najeriya. Alƙalin kotun Jusctice…
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce tana iya bakin kokari wajen ganin ta daidaita al’amuran daliban Jihar da ke Karatu a ketare da tsohuwar gwamnatin Bello Matawalle ta dauki nauyin karatunsu.…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta umarci kamfanin Julius Berger da ya dakatar da aikin gyaran titin Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano. Hakan na zuwa ne bayan karewar wa’adin kwanaki 14 da…
Mataimakin Shugaban Ƙasa Sanata Kashim Shettima ya bayyana cewa, Najeriya ta yi asarar fiye da Naira biliyan 300 a lokacin zanga-zangar tsadar rayuwa da aka yi a Kasar a watan…
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya amince da karawa mukaddashin hafsan sojin Kasar nan girma daga Manjo-janar zuwa Laftanar janar Olufemi Oluyede. Shugaban ya karawa Olufemi girman ne a yau Talata,…
Rahotanni na nuni da cewa babban layin wutar lantarki na Najeriya ya sake lalatacewa, a lokacin da ake aikin gyara layin wutar na yankin Arewa. Kamfanin Rararraba hasken wutar lantarki…
Ministan Kuɗi Wale Edun ya bayyana cewa gwamnatin shugaban Bola Tinubu ba za ta canja daga sauye-sauyen da Shugaban ya samar ba, a ɓangaren canjin Dalar Amurka da ɓangaren man…
Wasu rahotannin na nuni da cewa, bayan ci gaba da fuskantar rikice-riciken cikin gida da ake ci gaba da fuskanta a jam’iyyar NNPP a Kano, gwamnan Jihar, Injiniya Abba Kabir…
Gwamnan Jihar Kwara Abdurrahman Abdulrazak ya amincewa da bai’wa ma’aikatan Jihar, Alawus-alawus da ake bai’wa ma’aikata kowanne wata. Kwamishiniyar kudi ta Jihar Hauwa Nuru ce ta tabbatar da hakan ta…
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya rantsar da sabbin ministoci bakwai da ya nada a mukamai daban-daban na Kasar. Shugaban ya rantsar da sabbin Ministocin ne a fadarsa da ke Abuja…