Shugaba Tinubu Ya Bayar Da Umarnin Sakin Yara Masu Zanga-zanga
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya bayar da umarnin sakin dukkan ƙananan yaran da aka kama a lokacin zanga-zangar tsadar rayuwa da aka yi a Kasar a watan Augustan shekarar nan.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya bayar da umarnin sakin dukkan ƙananan yaran da aka kama a lokacin zanga-zangar tsadar rayuwa da aka yi a Kasar a watan Augustan shekarar nan.…
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa na sane da halin matsin da ‘yan Kasar ke ciki. Shugaban ya ce gwamnatinsa na yin iya bakin kokarinta wajen ganin ta…
Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta EFCC ta kama Akanta Janar na Jihar Edo Mr. Julius O. Anelu TARE da wasu manyan jami’an gwamnatun Jihar hudu bisa…
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya Sanata Shehu Sani yayi Allah-Wadai da girfanarwa da gwamnatin Tarayya ta yiwa yara kanana a gaban kotu a Abuja. Tsohon Sanata ya bayyana…
Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta Najeriya ta musanta rahotan da ake yaɗawa cewa ta tsare yara kanana masu zanga-zanga a gidan ajiya da gyaran hali na Kuje da…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Bauchi ta samu nasarar hallaka wasu ‘yan bindiga shida, tare da jikkata wasu da dama a Jihar, a yayin wani sumame da ta kai karamar hukumar…
Dan takarar shugaban Kasa a Jam’iyyar NNPP Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na daya daga cikin masu yin Allah wadai da gurfanarwar da aka yiwa yara masu zanga-zanga a gaban Kotu,…
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Alhaji Atiku Abubakar ya yi tir da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu sakamakon abin da ya kira zalunci bisa gurfanar da ƙananan yara a gaban kotu domin…
Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bayar da umarnin gaggauta dawo da ƙananan yaran da aka gurfanar a gaban kotu a Abuja zuwa mahaifar su Kano. Gwamna Abba…
Gwamnatin tarayya ta bayyana fara biyan ma’aikatan jami’o’i NASU, tare da wadanda suka bar aiki hakkokinsu da suka bi bashi. Hakan na kunshe ta cikin wata sanarwa da daraktan yaɗa…