Babu Kamshin Gaskiya A Zargin Lalata Da Natasha Ta Yiwa Mai Gidana – Ekaette Akpabio
Matar Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Godswill Akpabio, Ekaette Akpabio, ta yi barazanar daukar matakin shari’a da Sanata Natasha Akpoti da ta zargi mijinta da yunkurin yin lalata da ita. Matar…