Fafaroma ya rasu bayan fama da jinya ya mutu yana da shekaru 88 a duniya.

Shugaban cocin Vatican ya rasu kamar yadda cocin su ta tabbatar.

An kwantar da fafaroma har a asibiti a kwanakin baya, jnyar da ta yi ajalina.

Fafaroma Cardunal Jorge Mario Bergoglio ya fara jarontar cocin Vatican a shekarar 2023 bayan da Fafaroma Benedict XVI ya sauka daga muƙamin.

Leave a Reply

%d bloggers like this: