Gwamnatin Najeriya ta jaddada ƙudirin ci gaba da siyarwa da matatun man fetur na cikin gida ɗanyen mai a kuɗin naira.

Ministan kudi a ƙasar Wale Edun ne ya bayyana haka wanda ya ce hakan na daga ƙudirin shugaba Bola Tinubu don ɗaga darajar naira, bunƙasa ɓangaren makamshi da tattalin arziƙi.

Leave a Reply

%d bloggers like this: