Wike Ya Yabawa Ƙungiyar Likitoci Kan Janye Yajin Aikin Da Suka Yi A Abuja
Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, ya ce ya amince da bukatun kungiyar likitocin Abuja da suka shiga yajin aiki tun ranar 15 ga watan Satumban nan, kan basukan…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, ya ce ya amince da bukatun kungiyar likitocin Abuja da suka shiga yajin aiki tun ranar 15 ga watan Satumban nan, kan basukan…
Kungiyar Likitoci ta kasa reshen babban birnin tarayya ta dakatar da yajin aikin da take yi. Shugaban kungiyar George Ebong ne ya bayyana hakan ga Channels TV, ya ce ana…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana aniyarta na bayar da tallafin kudade ga matasan Kudu maso Kudu, a fannin noma domin bunkasa hanyoyin samun kudaden gudanar da ayyukan noma a yankin.…
Majalisar dokokin Najeriya ta yi kira da a janye duk wani daftarin da aka fitar a baya na bayar da kwangila a kasafin kudin shekarar 2025. Wannan matakin ya zo…
Kwamitin majalisar dattawa mai kula da kananan hukumomin babban birnin tarayya Abuja ya yi kira ga mambobin kungiyar likitoci ta kasa reshen babban birnin tarayya Abuja, da su gaggauta dakatar…
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC, ta sake gurfanar da tsohon ministan wutar lantarki da karafa, Olu Agunloye, a gaban wata babbar kotun…
A gobe Juma’a ne shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai bar babban birnin taraya Abuja, tare ziyartar Jihar Kaduna. Mai magana da yawun shugaban na musamman kan yada labarai da…
Majalisar dokokin jihar Rivers ta bukaci gwamna Siminalayi Fubara da ya mika sunayen kwamishinoni ga majalisar domin tantancewa. Majalisar karkashin jagorancin shugabanta, Martin Amaewhule, ta yi kiran ne a lokacin…
Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani, ya yi alkawarin cewa gwamnatinsa ba za ta ciyo bashi ba, don gudanar da ayyuka ko kuma tara basussuka yayin aiwatar da su. Gwamnan…
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wani sojan bogi da wasu mutane uku da ake zargin barayin mota ne bayan wani hatsarin mota da ya rutsa da su. A…