Shugaba Tinubu Ya Bayar Da Umarnin Gudanar Da Shirin Inshorar Lafiya A Najeriya
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya umurci gabatar da lafiyar inshora da ake yi, da ta zama wajibi a dukkannin ma’aikatu da hukumomin gwammatin tarayya bisa tsari na dokar lafiyar…
