Sabon shugaban kasar Amuruka Donald Trump ya sanya hannu kan dokar haramta yi wa baki da aka haifa rijirtar zama yan kasa.

Trump ya saka hannun ne bayan rantsar da shi a matsayin shugaban ƙasar.

Tun kafin rantsar da shi ya sanar da haramta yi wa baki da aka haifa rijistar zama ƴan kasa.
Dokar dai ta shafe fiye da shekara 120 a kasar Amuruka.

Kungiyoyi da dama a ƙasar sun shigar da kara wanda su ke sukar matakin na shugaban.

Sabon shugaban ya yi sauye-sauye da dama ga baki da ke shiga Amuruka da mazauna ƙasar.

Leave a Reply

%d bloggers like this: