Gwamnatin Kaduna Za Ta Dauki Ma’aikatan Lafiya Sama 1,000
Gwamnatin Kaduna Jihar ta amince da daukar ma’aikatan lafiya 1,800 a fadin Jihar. Kwamishiniyar lafiya ta Jihar Hajiya Umma Ahmad ce ta tabbatar da hakan ta cikin wata sanarwa da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin Kaduna Jihar ta amince da daukar ma’aikatan lafiya 1,800 a fadin Jihar. Kwamishiniyar lafiya ta Jihar Hajiya Umma Ahmad ce ta tabbatar da hakan ta cikin wata sanarwa da…
Majalisar wakilan Najeriya ta tsallake karatu na biyu kan kudurin da zai haramtawa ‘yan takarar shugaban Kasa, da na gwamnan masu shekaru sama da 60 tsayawa takara. A zaman Majalisar…
Majalisar wakilan Najeriya ta jingine kudurin dokar janye kariya ga mataimakin shugaban Kasa da gwamnoni da mataimakansu a Kasar. Sannan kuma Majalisar ta dakatar da amincewa da kudurin da ke…
Gwamnan riƙo na jihar Rivers Vice Admiral Ibok-Ete Ekwe ya sauke dukkan masu riƙe da muƙaman siyasa na jihar ba tare da ɓata lokaci ba. A wata sanara da shugaban…
Gwamnonin jam’iyyar PDP a Najeriya sun shigar da ƙara a gaban kotun ƙoli don ƙalubalantar matakin da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ɗauka na dakatar da gwamnan jihar Rivers Siminilaye…
Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero ya soke bikin hawan sallah da ya yi shirin yi a bana. Ko da cewar sarkin bai ji daɗin matakin da ya…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun Litinin da Talata a matsayin ranakun hutu don yin bikin karamar sallah. Hakan na ƙunshe a wata sanarwa da ministan harkokin cikingida Tunji Ojo…
Ƙungiyoyin ma’aikatan jiragen sama na Najeriya sun yi barazanar rufe dukkan filayen sauka da tashin jiragen sama na Kasar daga ranar 31 ga watan Maris din nan da muke ciki.…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC Hukumar INEC ta ki amincewa da bukatar neman tsige Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya a Majalisar Dattawa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, bisa…
Gwamnan riko na Jihar Rivers Ibok-Ete ya nada Farfesa Ibibia Lucky Worika a matsayin sabon Sakataren gwamnatin Jihar. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da aka fitar daga…