Zan cigaba da samawa al’umma walwada da tsaro – Buhari
Buhari ya bayyana Kano amatsayin jihar da aka fi kaunarsa fiye da mahaifarsa Daura. Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sha alwashin cigaba da samar da tsaro tare dasamar da hanyoyin da al’umma za su ji daɗin mulkinsa. Buhari ya yi…
Ƴan sanda na farautar Ummi Zee-Zee
‘Yan Sanda na Farautar Ummi ZeeZee kan kazafin da ta yi wa Zaharaddeen, Fati, Sani Danja Wani abu da nake so in sanar da kai kuma shine Ummi fa ba ma ‘yar Kannywoood bace yanzu. Da dai ta yi…
Kai tsaye – Jawabin Shugaba Muhammadu Buhari a fadar sarkin Kano Sunusi ll
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewar ya zo jihar kano ne don yaƙin neman zabensa. ya nemi hadin kan masarautar kano don sake komawa mukaminsa karo na biyu Sarkin Kano ya tabbatar da goyon bayansa a kan dukkan shugaban da…
Buhari ya sauka a Kano yanzunnan Ko zai ɗaga Hannun Ganduje a Kano?
Shugaba Muhammadu Buhari ya sauka a jihar kano inda yake yaƙin neman zaɓensa a yau,
Za’a cigaba da shari’ar Walter Onnonghen
A ranar litinin ne kotun kula da da’ar ma’aikata CCT ta dage zaman sauraren tuhumar babban mai sharia’ar Najeriya, Walter Onnonghen da ya kamata a fara sauraro yau Litini zuwa wani lokaci da ba a fadi ba. Shugaban kotun…
ANA SON A MOTSA JIKI AKALLA NA MINTI 70 – Bincike
Ma’aikatar kiwon Lafiya ta duniya (WHO) ta kira ga mutanen kasar nan da su rika motsa jiki a koda da yaushe, cewa rashin hakan na sa a kamu da cututtuka. Ma’aikatar ta yi wannan kira ne bisa ga sakamakon binciken…
Ingila tayi barazanar ficewa daga ƙungiyar Turai
Daga Ahmad Hysam Ƙungiyar Tarayyar Turai da ma sauran ƙasashe mambobinta, sun ce lura da ƙuri’ar da ƴan majalisar Birtaniya suka kaɗa da ke yin watsi da yarjejeniyar da Theresa May ta ƙulla da ƙungiyar, akwai yiyuwar za a raba…
Rahama Sadau ta kammmala karatun digirin digirgir
Jaruma Rahama Sadau ta yi bikin kammala karatun Digiri wanda ta yi a jami’ar Eastern Mediterranean ,da ke ƙasar Cyprus. Jarumar wadda ta ɗauki hotuna zafafa ta kuma saka a shafinta na Instgram ta bayyana farin cikinta bayan bikin kammala…
Mahaifin kwankwaso ya nuna a zaɓi Ganduje a 2019
Mahaifin tsohon Gwamnan Kano kuma hakimin Madobi Alhaji Musa Saleh Kwankwaso ya nuna Gmwannan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje a matsayin wanda ya cancanta a zaɓa a zaben 2019 kamar yadda sakataren yaɗa labaran gwamnan ya wallafa. Cikin sanarwar Alhaji…