Ƴan sanda a Kano sun tono asirin gidan wani inyamuri da ke maƙare da tabar wiwi.
A unguwar ladanai da ke Kano, wanda mai martaba sarkin Kano yayi jinjina ga al ummar ganin yadda suka bawa jami an tsaro haɗin kai, kamar yadda suka nemi a yi bincike don gano abin da yake yi a tsakiyar dare.
Daga shafin kakakin ƴan sanda SP Magaji Magaji Musa Majia.

Hotuna:

Leave a Reply

%d bloggers like this: