Za a sauya shugaban INEC na ƙasa
Akwai yuwuwar sauya shugaban hukumar zaɓe na ƙasa bayan ɗage zaben da aka shiya yi yau a Najeriya. Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana takaicinsa matuƙa kan ɗage zaɓen wanda…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Akwai yuwuwar sauya shugaban hukumar zaɓe na ƙasa bayan ɗage zaben da aka shiya yi yau a Najeriya. Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana takaicinsa matuƙa kan ɗage zaɓen wanda…
Shugaban hukumar zaɓe na ƙasa INEC farfesa Mahmud ne ya bayyana hakan a yayin zantawa da ƴan jarida, jim kaɗan bayan kammala wani taro da ya gudana a babban birnin…